HAUSA Kalubalen da ake fuskanta a yanzu za su shude, inji IBB ga ‘yan Najeriya 3 years ago Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB (rtd) ya yi kira ga ‘yan Najeriya da kada… Tinubu ya Rufe kofa da Obasanjo 3 years ago Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya isa gidan tsohon shugaban kasa Olusegun… Rashin Tsaro: Matasan Arewa Sun Yi Zanga-zanga A Majalisar Tarayya, Sun Bukaci A Kori Hukumar NSA 3 years ago Matasan Arewa karkashin kungiyar matasan Arewa (AYA), a ranar Laraba sun gudanar da zanga-zanga a babbar kofar majalisar dokokin kasar,… Archdiocese Katolika na Jos Ya Amince da Uzurin Lalong 3 years ago Babban limamin darikar Katolika na Jos Archdiocese, Mafi Rabaran Matthew Ishaya Audu, ya ce ya amince da uzurin da gwamnan… Ni da Shekarau muna nan tare – Inji Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso. 3 years ago Dan takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce babu wata matsala tsakaninsa da bangaren tsohon… Nijar: Kin amincewa da sojojin Faransa 3 years ago Kawancen kungiyoyin fafutika na Nijar na M62 ya sha alwashin bijire wa karbar sojojin Faransa da kasar ta yi bayan… Babu Jinkiri Ga Ma’aikata Kamar Yadda Man Fetur Ya Kai N903 3 years ago Kawo yanzu dai babu wani jinkiri ga kamfanonin jiragen sama a Najeriya dangane da tashin farashin man jiragen sama wanda… Next» « Previous