HAUSA “Dani aka sace yan makarantar Jangabe“ : inji Dan Fashin Daji 3 years ago Wani ƙasurgumin ɗan bindiga mai satar mutane a Jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ya ce matsalar rashin… Bayan Barazanar Sace Shugaba Buhari ‘Yanbindigan Sun kai Hari Kan Jamian Fadar Shugaban 3 years ago Kasa da sa’o’i 24 da ‘yan ta’adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna… Rasha ta tuhumi sojojin Ukraine 92 da aikata laifukan yaƙi. 3 years ago Shugaban kwamitin bincike na Rasha Alexander Bastrykin ya shaida wa wata jaridar gwamnatin ƙasar cewa akwai wasu kusan mutum 100… Kungiyar kwadago ta fara gudar da Zanga-zanga don goyon bayan ASUU 3 years ago Kungiyar kwadago ta Najeriya ta fara gudanar da zanga-zangar kwana biyu domin nuna goyon bayanta ga kungiyar Malaman Jami’o’in kasar… Rasha da Ukraine sun cimma yarjejeniyar fitar da cimakar da ke jibge a Ukraine zuwa kasashen ketare. 3 years ago Shugaban Turkiya Raceip Erdogan ne tare da hadin gwiwa da sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutteress suka shiga tsakani don… Kamfanin wutar lantarki ta jefa Manyan Birane a Duhu 3 years ago Manyan biranen Najeriya ciki har da babban birnin tarayya sun shiga cikin duhu a ranar Laraba, 20 ga Yuli, 2022,… Mali na neman hana ruwa gudu 3 years ago Jamus ta zargi gwamnatin mukin sojan Mali da yunkurin hadasa tarnaki ga aiyukan rundunar kiyaye zaman lafiya ta Majalisar Dinkin… Next» « Previous