X

HAUSA

’Yan Fansho Abiodun da Ogun sun yi arangama a kan Naira Biliyan 68 da ba’a biya su ba

Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun da ’yan fansho a jihar sun yi taho-mu-gama kan koma bayan kudaden gratuti da…

Dr Uche Ojinmah ya bukaci gwamnatin tarayya da ta mayar da asibitocin kasar zuwa kamfanoni masu zaman kansu

Dr Uche Ojinmah, shugaban kungiyar likitocin Najeriya (NMA) na kasa, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba yiwuwar mayar da…

Mai Ba Kasa Shawara Kan Tsaro Ya Kasa, Ya Kamata Ya Yi Murabus – Sanatan APC

Sanata mai wakiltar yankin Neja ta Gabas, Sani Musa, ya bukaci mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Babagana…

Ambaliyar ruwa ta kashe dan shekara 3, ta lalata gidaje 100 a Jihar Gombe

Wani yaro dan shekara uku ya mutu yayin da dan uwansa dan shekara biyu ya samu munanan raunuka sakamakon mamakon…

An Sanya Manyan Kwamandojin Yankin, DPOs Kan Barazana Kai Hari a Legas

Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas, ta sanya jami’anta a ja-da-fadi kan shirin kai hari jihar. Wannan yana kunshe ne…

Hukumar NDLEA ta kama dillalan kwayoyi 51 a Kano, ta kama allurar Tramadol miliyan 2.7 a Legas.

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun cafke mutane 51 da ake zargi da…

Kamfanonin Rarraba wutar Lantarki 11 Sun Kasa Biyan N485bn Domin Samar da Wutar Lantarki Cikin Watanni 16

A cikin watanni 16, Kamfanonin Rarrabawa (DisCos) 11 a Najeriya sun yi asarar Naira biliyan 484.993 daga cikin kudaden da…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings