Daga Jaridunmu Sojoji sun ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a Kajuru, Kaduna 1 year ago Rundunar sojin Najeriya ta ce ta ceto mutane 16 da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen… An tsinci gawar Hakimin Bauchi da aka yi Garkuwa dashi 1 year ago An kashe hakimin kauyen Riruwai da ke gundumar Lame a masarautar Bauchi a karamar hukumar Toro a jihar Bauchi, Alhaji… Gobara Ta Tashi Babban Kasuwar Sokoto 1 year ago Wani sashe na babbar kasuwar Sokoto da ake sayar da babura ya kone kurmus. An gano cewa gobarar wacce ta… Yan Bindiga Sun Sace Mutane ’87’ A Sabon Harin Kaduna 1 year ago Akalla mutanen kauye 87 ne aka yi garkuwa da su a lokacin da ‘yan bindiga suka kai hari a wasu… Yan Bindiga Sun Yi garkuwa da Mata 7 Tare Da Kashe Mutum Daya A Kaduna 1 year ago Wasu ‘yan bindiga da ke kai hare-hare a kauyukan karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna sun kai hari a kauyen… Najeriya ta bude iyakokin kasa da ta sama da Jamhuriyar Nijar 1 year ago Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin bude iyakokin Najeriya ta kasa da ta sama da Jamhuriyar Nijar. Ya kuma… Yawan danyen man da Najeriya ke hakowa ya ragu da kashi 7% zuwa 1.3m bpd 1 year ago Duk da kokarin da gwamnatin tarayya ta yi, na kara yawan man da ake hakowa, ban da kwarkwata, yana raguwa… Next» « Previous