Daga Jaridunmu Yan Bindiga Sun Dakatar Da Sallah, Sunyi Awon Gaba da Masu Ibada a Zamfara 1 year ago A ranar Talata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani masallaci a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, inda… FG, Kano, Kebbi, Kogi sun bada Tallafin Kudin Aikin Hajji 1 year ago Yayin da wa’adin biyan kudin aikin hajjin shekarar 2024 ya cika da karfe 12 na safe a ranar Juma’a (yau),… Rashin aikin yi ne ke kara ruruta wutar ‘yan fashi da garkuwa da mutane a Najeriya – Obasanjo 1 year ago Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce rashin aikin yi ne ke kara ruruta wutar rikicin ‘yan fashi da… Naira ta kara daraja zuwa N1,350/$ a kasuwar chanji 1 year ago Naira a jiya ta kara daraja zuwa N1,350 kan kowace dala a kasuwan daya daga N1,430 a ranar Litinin. Hakazalika,… Mahajjata Sun Nemi A dawo musu Da Kudadensu 1 year ago Biyo bayan matakin da hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta dauka na Kara kudin aikin hajjin shekarar 2024 da naira… Yana da alaka da ‘yan bindiga: Wata Kungiya ta nemi a kama Gumi 1 year ago Kungiyar farar hula mai suna Rising-Up for a United Nigeria (RUN) ta bukaci jami’an tsaro na farin kaya (DSS) da… Gobara ta kone shaguna 37 a Kano 1 year ago Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 37 a unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar… Next» « Previous