Daga Jaridunmu Yau Jirgin Sahun Farko Na Alhazai Zai Fara Tashi 11 months ago A Laraba za a fara jigilar maniyyatan Najeriya zuwa kasar Saudiyya domin sauke farali a aikin Hajjin bana. Jirgin sahun… Kotu Ta Hana Gwamnatin Kano Bincikar Ganduje 11 months ago Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da gwamnatin jihar ta kafa… An Kama ‘Dan Kunar Bakin Wake’ A Banki A Jos 11 months ago Jami’an tsaro sun kama wani ‘dan kunar bankin wake’ da ya yi barazar tayar da bom din da ke jikinsa… Wani Hafsan Sojan Amurka Ya Yi Ritaya Don Ya Goyi Bayan Falasdinawa 11 months ago Wani babban hafsan sojan Amurka ya ajiye aikinsa domin nuna kyamarsa ga goyon bayan da kasarsa ke bai wa Isra’ila… An Yi Garkuwa Da Ma’aikatan Simintin Kafanin Dangote 11 months ago A ranar Litinin ne ’yan bindiga suka tare motocin ma’aikatan a hanyar komawa gida bayan sun tashi aiki, inda suka… Sojoji sun gano haramtattun matatun mai 50 a Neja Delta 11 months ago Rundunar sojin Najeriya ta bankaɗo haramtattun matatun mai 50 a dajin Biseni da ke ƙaramar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa,… An Ceto Daliban Jami’ar Jihar Kogi 11 months ago Rundunar hadin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro ta ceto daliban su tara ne bayan musayar wuta da ’yan bindigar.… Next»