Corona Virus

Za a tilasta wa ma’aikatan gwamnatin Najeriya yin allurar riga-kafin korona

Za a tilasta wa ma’aikatan gwamnatin Najeriya yin allurar riga-kafin koronaZa a tilasta wa ma’aikatan gwamnatin Najeriya yin allurar riga-kafin korona

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta tilasta wa duk wani ma'aikacinta karɓar allurar rigakafin korona. Sakataren Gwamnatin Tarayya,…

Gwamnatin Kano ta haɗa kai da Faransa don haɓaka noma

Gwamnatin Kano ta haɗa kai da Faransa don haɓaka nomaGwamnatin Kano ta haɗa kai da Faransa don haɓaka noma

Gwamnatin Jihar Kano da ke arewacin Najeriya za ta ƙulla yarjejeniya da Faransa domin haɓaka harkokin noma a jihar.  Gwamna…

Abin da ke tsakanina da Ummi Rahab

Abin da ke tsakanina da Ummi RahabAbin da ke tsakanina da Ummi Rahab

ummi rehab Fitaccen tauraron Kannywood Adam A. Zango ya bayyana dalilansa na raba gari da matashiyar jarumar nan wadda shi…

COVID-19: Buhari Da Tawagarsa Sun Kebe Kansu Bayan Dawowa Daga London

COVID-19: Buhari Da Tawagarsa Sun Kebe Kansu Bayan Dawowa Daga LondonCOVID-19: Buhari Da Tawagarsa Sun Kebe Kansu Bayan Dawowa Daga London

Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari da tawagar da ta raka shi London sun kebe kansa bayan da suka dawo a ranar…

Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’

Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’

Ruwan sama da aka sheƙa kamar da bakin ƙwarya a Jamhuriyar Nijar daga watan Yuni zuwa wannan watan na Agusta…

MUTUWAR MUTUM 295 A KANO DA JIGAWA

MUTUWAR MUTUM 295 A KANO DA JIGAWAMUTUWAR MUTUM 295 A KANO DA JIGAWA

MUTUWAR MUTUM 295 A KANO DA JIGAWA: An ɗora laifin ɓarkewar amai da gudawa kan rashin ruwa mai tsafta da…

SAKACI DA GANGANCIN DA HUKUMOMI DA ALʻUMMA KE YI AKAN CUTAR CORONAVIRUS (COVID 19) YA NUNA HAR YANZU BAʻA FAHIMCE TA BA

SAKACI DA GANGANCIN DA HUKUMOMI DA ALʻUMMA KE YI AKAN CUTAR CORONAVIRUS (COVID 19) YA NUNA HAR YANZU BAʻA FAHIMCE TA BASAKACI DA GANGANCIN DA HUKUMOMI DA ALʻUMMA KE YI AKAN CUTAR CORONAVIRUS (COVID 19) YA NUNA HAR YANZU BAʻA FAHIMCE TA BA

Daga Mustapha Adamu Indabawa Da farko bana son nace wani abu game da cutar coronavirus, amma irin riƙon sakainar kashi…