X

Sabon Maga Takarda na Dindindin Ya shiga Ofishin Sa

A jiya ne Sabon Sakataren Gwamnati na Dindindin a ofishin mataimakin Gwamnar jihar kano, Alhaji Usman Bashir Maikano Ya shiga Ofishin sa Don Kama aiki.

Ya samu rakiyar abokan Aikin sa da Yan’uwa da Abokan Arziki wajen raka shi a jiya da misalin Karfe 1 na rana.

Inda Ya yi Jawabin sa Kamar Haka:

Jawabi daga Alhaji Usman Bashir Maikano Permanent Secretary to the Deputy Governors’ Office

Categories: Labarai
Tags: kanolabarai
twinsem2:
X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings