X

Naira ta tashi zuwa N1,450/$ a kasuwar canji

A jiya Naira ta kara daraja zuwa N1,450 kan kowacce dala daga N1,580 a ranar Talata.
Hakazalika, Naira a jiya ta kara daraja zuwa N1,492.61 kan kowace dala a kasuwar canji ta Najeriya (NAFEM) wanda ya zarce daidai da farashin kasuwar da N42.61.

Bayanai daga FMDQ sun nuna cewa farashin canjin NAFEM ya ragu zuwa N1,492.61 kan kowace dala daga N1,560.57 a ranar Talata, wanda hakan ke nuna darajar Naira 67.9. Sakamakon haka, tazarar da ke tsakanin farashin kasuwa da NAFEM ya karu zuwa N42.61 kan kowace dala daga N29.43 a ranar Talata.

Categories: Labarai
Tags: Doller
Umar Muhammad:
X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings