Site icon TWINS EMPIRE

Manyan shugabannin China, Rasha, Koriya ta Arewa da Iran sun hadu a Beijing

Xi Jinping ya jagoranci gagarumin baje kolin soji a Beijing

Shugaban kasar China, Xi Jinping, ya tarbi shugabanni daga kasashen Asiya da Gabas ta Tsakiya a wani taro da aka shiryawa tsaf don nuna hangen nesansa na sabon tsarin duniya. Bayan kwanaki uku na tattaunawa da hadin gwiwa, Xi zai nuna karfin sojin kasar ta hanyar baje kolin manyan makaman zamani a babban titin Avenue of Eternal Peace a Beijing.

Makaman sun hada da hypersonic weapons, makaman nukiliya, da drones na karkashin ruwa, tare da dubban sojoji.

Jerin baƙi masu jan hankali

Wannan shi ne karo na farko da shugabannin wadannan ƙasashe hudu – wadanda ake kira a Yammacin duniya a matsayin “axis of upheaval” – suka hadu a wuri guda.

Manufar Xi Jinping

Abin da Yammacin duniya ke gani

Dalilin lokacin

Taron ya zo ne a lokacin da:

Exit mobile version