X

Hotunan Masu makoki suna shimfiɗa furanni a duk faɗin duniya

Masu makoki a duniya sun yi ta karrama Sarauniyar ta hanyar shimfida furanni da kuma barin sakonni a ofisoshin jakadanci da manyan cathedral.

Masu makoki sun isa gidajen Sarauniya
Yayin da gari ya waye a Burtaniya, mutane na ci gaba da barin furanni da karramawa a wajen gidajen Sarauniya – ciki har da Fadar Buckingham da Windsor Castle.

Categories: Labarai
twinsem2:
X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings