Labarai Gidan Malam Shekarau Ya Yi Gobara 12 months ago Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce dakuna shida da suto biyu da dakunan girki biyu da bandakuna sun… Sojojin Mali Sun Kashe Wani Jigon Kungiyar IS 12 months ago Sojojin kasar Mali sun kashe Abu Huzeifa, kwamandan kungiyar Da'ish a yammacin Afirka, a wani gagarumin farmaki da suka kai… FG ta nemi ‘yan Najeriya da su amince da karin kudin wuta ko kuma su fuskanci katsewa 12 months ago Martani mai karfi ya biyo bayan kalaman ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, na cewa za a yi kaka-nika-yi a kasar… IMF, Bankin Duniya Suka sanya Karin kudin wutar lantarki – Falana 12 months ago Lauyan kare hakkin bil’adama, Femi Falana, ya ce gwamnatin tarayya na aiki ne domin biyan bukatun asusun lamuni na duniya… AISA za su dawo da $760k na kudin makarantar yaran Yahaya Bello 12 months ago Makarantar International School of Abuja (AISA) ta tuntubi Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), inda ta… Matatar Dangote tana sama da manyan matatun mai na Turai 10 12 months ago Wani kamfanin tattara bayanan kudi da yada labarai, Bloomberg, ya sanya matatar man Dangote a saman manyan matatun mai guda… Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC sun bukaci Ganduje ya yi murabus 12 months ago Wasu masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a yankin Arewa ta tsakiya sun mamaye sakatariyar jam’iyyar ta kasa da… Fursunoni 119 sun tsere yayin da ruwan sama ya lalata gidan yarin Suleja 12 months ago Akalla fursunoni 119 na cibiyar tsaro da ke Suleja a jihar Neja, sun tsere, biyo bayan mamakon ruwan sama da… Isra’ila ta godewa Amurka saboda amincewa da tallafin soji 12 months ago Ministan harkokin wajen Isra'ila a ranar Laraba ya godewa majalisar dattijan Amurka saboda amincewa da dala biliyan 13 na taimakon… Yan Bindiga Sun Mika Makamai Bayan Tattaunawa – Gwamnatin Plateau 12 months ago Gwamnatin jihar Filato a ranar Litinin din da ta gabata ta ce wasu ‘yan bindiga da ke addabar al’umomin karamar… Next» « Previous