Labarai Dan Majalisar Tarayya Daga Jigawa Ya Rasu 11 months ago Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya. Honorabul Isa Dogon Yaro ya zama ɗan Majalisar… ’Yan Bindiga Sun Sace Dalibai A Jami’ar Jihar Kogi 12 months ago A daren Alhamis ne ’yan bindigar suka kutsa harabar jami’ar da ke yankin Osara, inda suka dauke dalibai da kawo… Kotu Ta Halasta Wa ’Yan Kasuwar Sabon Gari Shagunansu 12 months ago Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ’yan barkono da gidajen wanka.… Matatun man Port Harcourt, Warri za su fara aiki gabaɗaya a 2024 12 months ago Yayin da ake fama da karancin man fetur a Najeriya, Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Man Fetur, Sanata Ifeanyi Ubah,… CBN Ta Saki Cikakkun Jerin Bankunan Nijeriya 12 months ago Babban Bankin Najeriya ya fitar da jerin jerin sunayen bankunan da aka ba da izini da ke aiki a cikin… Tinubu ya sauka a Abuja bayan makonni biyu a kasar waje 12 months ago Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya isa Abuja bayan ya shafe makonni biyu a kasar waje. A safiyar yau Laraba ne… An rantsar da Putin a matsayin shugaban kasar Rasha karo na 5 12 months ago A ranar Talata ne aka rantsar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin a wa'adinsa na biyar a birnin Moscow, watanni… Bankuna Za Su Fara Cirar 0.5% Daga Masu Tura Kudi Ta Intanet 12 months ago Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasar su fara cirar kaso 0.5 cikin 100 na duk kuɗin da aka… An Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata 4 12 months ago ’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jariri dan wata hudu da haihuwa a Jihar Akwa Ibom. Da misalin karfe… Gwamnatin Najeriya Ta Rage Kudin Wutar Lantarki 12 months ago Hukumar Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta rage kudin wutar ga masu amfani da layin Band A. NERC ta umarci… Next» « Previous