Labarai Kwastoma Ya Sace Kudin Da Ya Biya Karuwa 1 year ago Bayan sun kammala sai matashin mai shekaru 28 ya sace N3,000 da ya biya ta da kuma wayarta An gurfanar… Masu Motoci Zasu Dakatar Da Dakon Man Fetur ranar Litinin 1 year ago Kungiyar masu safarar motoci ta Najeriya NARTO, ta sha alwashin dakatar da aiki a ranar Litinin mai zuwa. Shugaban kungiyar… Dala Ta Kai Naira 1,600 A Kasuwar Chanji 1 year ago Rikicin canjin kudaden kasashen waje ya kara kamari ne a ranar Alhamis, yayin da farashin kasar ya kara faduwa, inda… Yawan hauhawar farashin kayayyaki ya tashi zuwa 29.90% 1 year ago Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 29.90 a watan Janairun 2024 daga kashi 28.92 da aka… Matatar Dangote za ta fitar da jirgin dako biyu na Man fetur 1 year ago Matatar mai ta Dangote ta fitar da kwangilar siyar da kayyakin mai guda biyu domin fitar da man fetur zuwa… An Kama Wasu Fitattun Masu Garkuwa Da Mutane A Abuja 1 year ago Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane bakwai a Abuja, inda… Ana nema Ma’aikatan CBN ruwa a jallo bisa kwafar sa hannun Buhari 1 year ago A jiya ne gwamnatin tarayya ta bayyana ma’aikatan babban bankin Najeriyada ake nema. Ana neman Odoh Ocheme da wasu mutane… Hisbah Ta Kama Murja Kunya 1 year ago Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama fitacciyar ‘yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya bisa zargin aikata lalata. Aliyu Usman, shugaban… ‘Yan Sanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 5 ,tare da Kwato Makamai A Bauchi 1 year ago Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi tare da hadin gwiwar Ahmed Ali Kwara Hunters Squad sun yi nasarar kashe wasu mutane… Yunwa Ta Kara Ta’azzara Karkashin Gwamnatin Tinubu, 1 year ago Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, da ta isar da sakon jama’a… Next» « Previous