X

Labarai

An kashe mutane da dama a harin da ka kai wani masallaci a Burkina Faso

Wani harin da aka kai a wani masallaci a gabashin Burkina Faso ya yi sanadin mutuwar musulmi da dama a…

Buhari ya mayar da Najeriya baya da shekara 50 – Fayose.

Wani tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da Najeriya baya da…

Yan daba sun tsare tireloli ,sun saci kayan abinci a Jihar Neja

Sojoji sun bude wuta, a ranar Alhamis, a lokacin da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka yi awon…

Jami’an tsaro sun kai farmaki maboyar ‘yan ta’adda

An kashe kwamandan kungiyar masu sa ido a Katsina Community Watch Corps (KCWC) na karamar hukumar Kankara, Sanusi Hassan, da…

‘Yan Bindiga Sun Sace Fasinjoji A Hanyar Zamfara

A ranar Talata, ‘Yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da dama a wasu hare-hare guda biyu da suka…

Dala ta kai N1,900 A Nigeria

A ranar Talatar da ta gabata Naira ta kara zamewa a kasuwar hada-hadar kudi duk da takun saka da gwamnatin…

‘Yan bindiga sun kashe mutane shida a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan mutane shida da wasu ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar…

Sojoji sun kama Shahararren mai garkuwa da mutane Isah Abdul

Rundunar sojin saman Najeriya ta ce dakarunta da aka tura a Durbunde da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano…

Farashin Abinci Ya Fadi A Kano, Taraba, Kwara, Neja

Farashin abinci ya fara faduwa a manyan kasuwannin hatsi a jihohin Kano da Taraba da Neja, inji rahoton Jaridar Aminiya.…

GWAMANTIN KANO BA ZA TA SHIGA TSAKIYAR SHARI’AR MURJA KUNYA BA.

An jawo hankalin gwamnatin jihar Kano kan zargin karya da ake ta yadawa a cikin al’umma musamman a kafafen sada…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings