Labarai Daurawa sun yi sulhu da Gwamna Yusuf, ya dawo a matsayin kwamandan Hisbah 1 year ago - Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da babban kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa… Za Mu Rufe Jami’o’i Nan Da Kwana 7 – Shugaban SSANU 1 year ago Mohammed Ibrahim, Shugaban Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya (SSANU), ya yi barazanar cewa kungiyar tare da kungiyoyin da ba na… Takaitattun Labarai a safiyar yau Litinin 4/3/2024 – 23, Shaban 1445 AH 1 year ago Rundunar ‘yan sanda ta kara tsaurara matakan tsaro a rumbun ajiyar kayayyakin abinci na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta… Peseiro ya ajiye aiki sa a matsayin kocin Super Eagles 1 year ago Kocin Portugal, Jose Peseiro, ya tabbatar da barinsa a matsayin kocin Super Eagles bayan kwantiraginsa ya kare a hukumance ranar… Mazauna sun yi zanga-zanga aka yin garkuwa da mutane, tare da toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja 1 year ago Al’ummar garin Gonin-Gora da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna da ke fama da rikici a ranar Alhamis din… Ba Za Ku Iya Yaƙa Ta ba – Tinubu ya gargadi NLC 1 year ago A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah-wadai da zanga-zangar da kungiyar… Ku Daina Zagin Kasarku – Shugaban Tsaron Nijeriya 1 year ago Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Janar Christopher Musa a ranar Talata ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su daina… Yan Majalisa Ba Za Su Iya Yanke Rabin Albashinsu Ba– Mataimakin Shugaban Majalisa 1 year ago Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai, Benjamin Kalu, ya ce albashin ‘yan majalisar tarayya bai kai yadda ‘yan Najeriya ke zato ba,… NLC Ta fara Zanga-zanga Akan Wahalhalun Rayuwa 1 year ago Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta fara zanga-zangar adawa kan wahalhalun da ake fama da su a fadin kasar duk… Yan sanda sun ceto fasinjoji 16 da aka yi garkuwa da su a Kogi 1 year ago Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a jihar. Hakan na kunshe… Next» « Previous