X

Labarai

Hukumar Kwastam ta kama Motoci Makare da Doya na kimanin N250M

Hukumar Kwastam ta Gabashin Ruwa ta kama Motoci dauke da Doya da DPV N250M. … Yayi Alkawarin Karfafa Yaki Akan…

Yanzu-yanzu: ‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda 5 da wasu 16 a Ebonyi, Benueq

Wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda biyar a ranar Juma’a a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi. Majiyoyi sun…

Za mu tabbatar da dawowar duk daliban da aka sace – Gwamna Sani

Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin dawo da dukkan daliban da ‘yan bindiga suka sace a Kuriga…

Takaitattun Labaru A Safiyar Yau Alhamis 8/3/2024

Sama da dalibai 280 da malaman makarantun Sakandare na gwamnati da na makarantar firamare ta LEA da ke Kuriga, jihar…

Takaitattun Labaru A Safiyar Yau Alhamis 7/3/2024

Kamfanonin Rarraba Wutar Lantarki, DisCos, su Ke da alhakin rashin wadatar wutar lantarki a kasar nan, inji Gwamnatin Tarayya a…

Zazzabin Lassa ya kashe mutane 19 a Taraba

Akalla mutane 19 ne suka mutu sakamakon zazzabin Lassa a cibiyar lafiya ta tarayya dake Jalingo a jihar Taraba. Mukaddashin…

An Kashe Wani Makiyayi, Shanu 50 A Harin Plateau

Wasu ‘yan bindiga a ranar Talata sun kashe wani makiyayi da shanu da tumaki 50 a unguwar Fanzo da ke…

Sojoji sun ceto mutane 15 da aka yi garkuwa da su a Zamfara

Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Hadarin Daji sun kashe wani dan bindiga tare da ceto mutane 15 da aka…

Takaitattun Labaru a Safiyar Yau Laraba 6/3/2024

Har yanzu Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ba ta ci gaba da aiyukan biza ga ‘yan Najeriya masu son zuwa kasar…

Labaran Safiyar Yau Talata 5/3/2024

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, a ranar Litinin din da ta gabata, ya shawarci Najeriya da ta tunkari gwamnatin kasar…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings