Labarai Rashin aikin yi ne ke kara ruruta wutar ‘yan fashi da garkuwa da mutane a Najeriya – Obasanjo 1 year ago Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce rashin aikin yi ne ke kara ruruta wutar rikicin ‘yan fashi da… Naira ta kara daraja zuwa N1,350/$ a kasuwar chanji 1 year ago Naira a jiya ta kara daraja zuwa N1,350 kan kowace dala a kasuwan daya daga N1,430 a ranar Litinin. Hakazalika,… Mahajjata Sun Nemi A dawo musu Da Kudadensu 1 year ago Biyo bayan matakin da hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta dauka na Kara kudin aikin hajjin shekarar 2024 da naira… Yana da alaka da ‘yan bindiga: Wata Kungiya ta nemi a kama Gumi 1 year ago Kungiyar farar hula mai suna Rising-Up for a United Nigeria (RUN) ta bukaci jami’an tsaro na farin kaya (DSS) da… ‘Yan Kasuwar Kano Sun Koka A Yayin Da Farashin Kankara Ya Karye 1 year ago Farashin kankara a cikin babban birnin Kano ya yi ragu daga Naira 700 zuwa 150 sakamakon hazo da sanyin yanayi… Yaki A Gaza: Amurka ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta 1 year ago A karon farko Amurka ta yada wani daftarin kudiri na Majalisar Dinkin Duniya da ke neman a tsagaita bude wuta… Naira ta tashi zuwa N1,450/$ a kasuwar canji 1 year ago A jiya Naira ta kara daraja zuwa N1,450 kan kowacce dala daga N1,580 a ranar Talata.Hakazalika, Naira a jiya ta… Gobara ta kone shaguna 37 a Kano 1 year ago Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 37 a unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar… Sojoji sun ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a Kajuru, Kaduna 1 year ago Rundunar sojin Najeriya ta ce ta ceto mutane 16 da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen… An tsinci gawar Hakimin Bauchi da aka yi Garkuwa dashi 1 year ago An kashe hakimin kauyen Riruwai da ke gundumar Lame a masarautar Bauchi a karamar hukumar Toro a jihar Bauchi, Alhaji… Next» « Previous