X

Labarai

Takaitattun Labarai A Safiyar Yau Litinin

Takaitattun Labarai A Safiyar Yau Litinin 22/4/2024 Milladiyya - 13/Shawl/1445 Bayan Hijira 1. Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shirin…

Yan Najeriya 2,583 aka kashe , an sace 2,164 a cikin watanni 3

Akalla mutane 2,583 ne aka kashe tare da yin garkuwa da 2,164 a rubu’in farkon wannan shekarar, kamar yadda wani…

IGP ya janye dukkan ‘yan sandan da ke aiki da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello

Sifeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun ya janye dukkan jami’an ‘yan sandan da ke da alaka da tsohon…

Kotu ta dakatar da ‘dakatawar’ Ganduje

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dakatar da zargin dakatar da shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa,…

Jihar Borno Ta Amince Da Tallafin Naira Biliyan 1.3 Ga Daliban Jiyya 997

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ware naira biliyan 1.3 ga daliban ma’aikatan jinya da ungozoma 997 wadanda ‘yan…

Tinubu ya yabawa rukunin Dangote kan sabon farashin man dizal

SHUGABAN KASA, Bola Tinubu, ya yabawa hazakar kamfanin Dangote Oil and Gas Limited wajen rage farashin man fetur na Automotive…

Dangote ya rage farashin man dizal zuwa Naira 1,000 / lita

Matatar man Dangote ta dala biliyan 20 ta rage farashin man dizal da kashi 16.6 zuwa Naira 1,000 a kowace…

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ta sake gurfanar da Ganduje a gaban kotu

Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe korafe-korafen jama’a ta jihar Kano ta shigar da sabon tuhumar cin hanci…

Tsutsa ta janyo mana asarar Naira miliyan 500-Manoman Tumatir

Wasu manoman tumatur a karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano, sun koka kan yadda tsutsa ke lalata musu amfanin gona.…

Yan Matan Chibok 21 Sun Dawo Da Yara 34

Shekaru 10 bayan sace ‘yan mata 276 da aka yi a makarantar Sakandaren ’yan mata ta gwamnati da ke garin…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings