X

An Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata 4

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jariri dan wata hudu da haihuwa a Jihar Akwa Ibom. Da misalin karfe…

Gwamnatin Najeriya Ta Rage Kudin Wutar Lantarki

Hukumar Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta rage kudin wutar ga masu amfani da layin Band A. NERC ta umarci…

Gidan Malam Shekarau Ya Yi Gobara

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce dakuna shida da suto biyu da dakunan girki biyu da bandakuna sun…

Sojojin Mali Sun Kashe Wani Jigon Kungiyar IS

Sojojin kasar Mali sun kashe Abu Huzeifa, kwamandan kungiyar Da'ish a yammacin Afirka, a wani gagarumin farmaki da suka kai…

FG ta nemi ‘yan Najeriya da su amince da karin kudin wuta ko kuma su fuskanci katsewa

Martani mai karfi ya biyo bayan kalaman ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, na cewa za a yi kaka-nika-yi a kasar…

IMF, Bankin Duniya Suka sanya Karin kudin wutar lantarki – Falana

Lauyan kare hakkin bil’adama, Femi Falana, ya ce gwamnatin tarayya na aiki ne domin biyan bukatun asusun lamuni na duniya…

AISA za su dawo da $760k na kudin makarantar yaran Yahaya Bello

Makarantar International School of Abuja (AISA) ta tuntubi Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), inda ta…

Matatar Dangote tana sama da manyan matatun mai na Turai 10

Wani kamfanin tattara bayanan kudi da yada labarai, Bloomberg, ya sanya matatar man Dangote a saman manyan matatun mai guda…

Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC sun bukaci Ganduje ya yi murabus

Wasu masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a yankin Arewa ta tsakiya sun mamaye sakatariyar jam’iyyar ta kasa da…

Fursunoni 119 sun tsere yayin da ruwan sama ya lalata gidan yarin Suleja

Akalla fursunoni 119 na cibiyar tsaro da ke Suleja a jihar Neja, sun tsere, biyo bayan mamakon ruwan sama da…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings