X

ANC ta zabi Dada Morero a matsayin magajin garin Johannesburg

Shi ne dan takara daya tilo da jam'iyyar ta gabatar kuma mai yiyuwa ne zai zama magajin gari na birnin…

Poland ta roƙi Nijeriya da ta saki ‘yan ƙasarta da suka ɗaga tutar Rasha a wajen zanga-zanga

Jami’an diflomasiyyar Poland a ranar Juma’a sun yi kira da a saki ‘yan kasar bakwai da ake tsare da su…

Jami’an tsaron Nijeriya sun far wa hedkwatar NLC a Abuja

Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa a Nijeriya (NLC) ta bayyana cewa jami’an tsaro ɗauke da muggan makamai sun yi dirar-mikiya a…

‘Yan daba na tsoratar da ‘yan kasuwa a tsibirin Legas.

Gabanin zanga-zangar adawa da rashin shugabanci na gari da za a fara a ranar 1 ga watan Agusta, wani faifan…

Gwamna Zulum Ya Raba Manyan Motoci Na Shinkafa

Gwamnatin jihar Borno ta raba tireloli ashirin na shinkafar da gwamnatin tarayya ta sayo a wani bangare na kokarin rage…

Gwamnatin Najeriya ta kwaso ‘yan kasar 190 daga UAE

Gwamnatin Najeriya ta ce ta dawo da 'yan Najeriya dari da casa'in (190) daga Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE. Ta ce…

Kotu ta hana Aminu da wasu mutane 4 kiran kansu Sarakuna har abada

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 17, karkashin jagorancin mai shari’a Amina Adamu Aliyu, ta dakatar da Aminu Ado Bayero…

Kotun koli ta haramtawa gwamnatin Najeriya sakin kason kudaden kananan hukumomin da ba a yi zabe ba

A ranar Alhamis din da ta gabata ne kotun kolin kasar ta haramta wa gwamnatin tarayya sakin kason kudade ga…

Auren Jinsi – Wasu Malamai da Masu Rajin Kare Hakkin Bil’adama Sun Fusata

Wasu malamai da masu rajin kare hakkin jama'a da kungiyoyin farar hula a Najeriya sun fusata bayan matakin da gwamnatin…

Sunusi ne Sarkin Kano – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ta yanke…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings