X

‘Yan Sanda Sun Kama Jami’in Sojin Ruwan Da Ya Kashe Aminu

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta kama wani jami’in sojan ruwan Najeriya, Abdul Rasheed Muhammad da laifin kashe Aminu,…

Nijar ta rattaba hannu kan kundin tattara bayanan ‘yan ta’adda

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sa hannu a wata doka ta kundin tattara bayanan 'yan ta'adda, wadda za ta taimaka…

Labaran Safiyar Yau Laraba 28/8/2024 – 22/Safar/1446.

https://youtube.com/live/zbpYiiLF8WI Me karantawa Maryam jibrin Mazauna yankin Chikaji da ke karamar hukumar Sabongari ta jihar Kaduna sun bukaci gwamnatin jihar…

Malaysia ta tuhumi tsohon Firayim Minista Muhyiddin bisa zargin cin mutuncin sarauta

An zargi Muhyiddin Yassin, madugun 'yan adawa kuma tsohon Firayim Minista, da zagin tsohon sarkin Malaysia. Ana gudanar da sarautar…

Labaran Safiyar Yau Talata 27/8/2024 – 21/Safar/1446.

https://youtube.com/live/MkiyiUUcSyo?feature=share Me karantawa Maryam jibrin 1. Shugaba Bola Tinubu ya nada Adeola Oluwatosin Ajayi a matsayin sabon Darakta-Janar na Hukumar…

Labaran Safiyar Yau Litinin 26/8/2024 – 20/Safar/1446.

https://youtube.com/live/9UAgAGtzaqs Me karantawa Maryam jibrin 1. Mutane 6 ne suka mutu sakamakon tashin hankalin da ya barke a unguwar Julius…

Labaran Safiyar Yau Juma’a 23/8/2024 – 17/Safar/1446.

https://youtube.com/live/fdY8e9PFU5U Me karantawa Maryam jibrin 1. A ranar Alhamis din da ta gabata ne, rundunar sojin Najeriya ta bayar da…

Laraban Safiyar Yau Alhamis 22/8/2024 Milladiyya – 16/safar/1446 Bayan Hijira

https://youtube.com/live/0vePo_kwqMU?feature=share Me Karantawa Maryam Jibrin 1. Gwamnatin Tarayya ta amince da sake duba kudaden fasfo din Najeriya daga ranar 1…

Laraban Safiyar Yau 21/8/2024 Milladiyya – 15/safar/1446 Bayan Hijira

https://youtube.com/live/OiHtRfXDm80?feature=share Me karantawa Maryam jibrin 1. Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta tabbatar da…

Jirgin ruwan Italiya da ya bace ya hada da kocin Morgan Stanley

Kwararrun masana nutsewa sun sake ci gaba da neman mutane shida a kusa da Sicily, ciki har da shugaban kamfanin…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings