X

Labaran Safiyar Yau Litinin 30/9/2024

Barka da safiya, Ga takaitattun Labarai a Safiyar Yau Litinin 30/9/2024 Milladiyya - 27/Rabi’ul Auwal/1446 Bayan Hijira https://youtube.com/live/Qr3cprwnqSI Me karantawa…

Nnamdi Kanu ya roki Mai shari’a Nyako da ta kubuta daga shari’ar sa

Shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya bukaci mai shari’a Binta Nyako ta babbar kotun tarayya…

Rundunar Tsaro Ta Nigeria Ta Magantu Kan Seaman Abbas

Hedikwatar Tsaro ta ce ta fara bincike kan zargin wanda ya tayar da ƙura da jawo mata suka sa zargin…

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa sun tiso keyar ƴan Najeriya 400

sakamakon zama a ƙasar ta yankin gabas ta tsakiya ba bisa ka’ida ba, matakin da ke zuwa makwanni bayan dawo…

Silindar LPG Akan Titin Railway Ya Haddasa Hatsari a Kanpur

Lamarin da ya faru na baya-bayan nan inda aka gano wata iskar gas a kan titin jirgin kasa a garin…

Tallafin Ta’addanci: ‘Yan Sanda Za Su Yi Wa Shugaban NLC Gargadi

A ranar Alhamis din da ta gabata ne ‘yan sanda suka shirya yi wa shugaban kungiyar kwadago ta NLC, Joe…

Labaran Safiyar Yau Alhamis 05/9/2024 Milladiyya – 1/Rabi’ul Auwal/1446 Bayan Hijira

1. Ana sa ran cewa layukan da ake yi a gidajen mai za su wargaje bayan tashin farashin man fetur…

Babu wanda zai sha gabanmu wajen samar da ingantaccen fetur — Dangote

Kamfanin mai na Dangote ya sanar da cewa sabuwar matatar da ke Legas za ta soma fitar da man fetur…

An rantsar da Afam Osigwe a matsayin Shugaban NBA na 32

An rantsar da babban lauyan Najeriya Mazi Afam Osigwe a matsayin shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya na 32 a hukumance a…

Najeriya ta saki dalibai 6 ‘yan Poland da malami bayan zanga-zangar Kano

An sako wasu dalibai shida ‘yan kasar Poland da wani malami daga jami’ar Warsaw a Najeriya bayan tsare su da…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings