X

Filato- Wani Sabon Hari Ya Yi Sanadin Rayukan Mutane 30 Duk da dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24

Har yanzu ana zaman dar-dar a garin Mangu yayin da ake ci gaba da kai hare-hare, duk da dokar hana…

Babu Shirin Maida Babban Birnin Tarayya Zuwa Legas – Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugaban kasa ta kare matakin mayar da wasu sassan babban bankin Najeriya CBN da hedikwatar hukumar kula da filayen…

Ana ci gaba da kashe-kashe a Filato duk da dokar hana fita ta sa’o’i 24

Ana ci gaba da kashe-kashe da kona gidaje a garin Mangu da ke karamar hukumar Mangu ta jihar Filato duk…

An Kashe Mutane 8 a Sabon Rikici Da Ya Barke A Jihar Filato

Akalla mutane takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani sabon rikici da ya barke ranar Litinin a garin Mangu…

‘Yan ta’adda Sanye da Rigar Sojoji Sun Sace Mutane 30 A Katsina

Wasu ‘yan ta’adda sanye da kayan sojoji a daren Lahadi sun yi garkuwa da mutane 30 a kauyen Tasharnagulle da…

Wata mata ta jefa ‘yar’ta Mai watanni biyar a cikin kogi

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun a ranar Litinin ta ce jami’anta sun kama Olubunmi Ajayi mai shekaru 30 a duniya…

Magoya bayan Guinea shida sun rasa ransu sanadiyar murnar nasarar AFCON

Magoya bayan Guinea shida sun rasa rayukansu a lokacin da suke murnar nasarar farko da kasarsu ta samu a gasar…

‘Yan bindiga sun kai hari wani gida da ke Abuja, sun yi garkuwa da mutane biyu

Masu garkuwa da mutane a daren ranar Alhamis, sun dira a ofishin sojojin Najeriya na Post Housing Scheme da ke…

Hankulan jama’a na kara tashi yayin da annobar garkuwa da mutane ke kara ta’azzara

A ranar alhamis din da ta gabata ne aka samu tashin hankali dangane da tabarbarewar tsaro a kasar, yayin da…

‘Kun Rasa Amma Kun Tafi Satar Mulki’ -Sanusi II

Tsohon Sarkin Kano, Mohammad Sanusi II, ya ce lokaci ya kure da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings