X

Gaza na fama da Yunwa – WHO

Daraktan agajin gaggawa na Hukumar Lafiya ta Duniya Michael Ryan ya ce Gaza na fama da takura kan taimakon jin…

Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu mata a Abuja

Wasu ‘yan bindiga su shida, a ranar Lahadin da ta gabata, sun shiga wani gida a unguwar Guita, Chikakore, Kubwa,…

Masu garkuwa sun bukaci N100m ga dalibai da malaman makarantan Ekiti

Masu garkuwa da dalibai biyar na kungiyar Apostolic Faith Group of Schools, Emure Ekiti, da wasu ma’aikata hudu sun bukaci…

An Kori ‘Yansanda 3 Da Suka Yi Fashi A Ogun

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kori jami’anta uku, Insifekta Taiwo Kolawole, Insifekta John Ogbe da Kofur Idowu Sunday, bisa…

Sojoji sun ceto mutane 35 da aka yi garkuwa da su a Katsina

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 32 da aka yi garkuwa da su a wani samame da…

Sojin Ghana ya mutu a aikin wanzar da zaman lafiya na MDD a Sudan ta kudu

Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da mutuwar wani sojan Mali guda a Sudan ta kudu da ke cikin dakarun da…

Yaƙin Gaza: ‘Yara Suna Biyan Farashi Mafi Girma’

Shugabar tsare-tsare da bayar da shawarwari a kungiyar agaji ta Save the Children Alexandra Saieh, ta ce yakin da Isra'ila…

Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare Gaza duk da hukuncin kotun Duniya

Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare kan birnin Khan Younis da ke kudancin Gaza wanda ya tilastawa dubunnan fararen…

Gayyatar ku Ba ta zo ta hanyar da ta dace ba – Abba Kabir Yusuf

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya Maida martani kan gayyatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Umar…

Kotu ta yanke wa wasu ‘yan banga 5 hukuncin kisa ta hanyar rataya

Wata babbar kotun jihar Kano karkashin alkalin alkalan jihar, Mai shari’a Dije Abdu Aboki, ta yanke wa wasu ‘yan banga…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings