X

Dala Ta Kai Naira 1,600 A Kasuwar Chanji

Rikicin canjin kudaden kasashen waje ya kara kamari ne a ranar Alhamis, yayin da farashin kasar ya kara faduwa, inda…

Yawan hauhawar farashin kayayyaki ya tashi zuwa 29.90%

Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 29.90 a watan Janairun 2024 daga kashi 28.92 da aka…

Matatar Dangote za ta fitar da jirgin dako biyu na Man fetur

Matatar mai ta Dangote ta fitar da kwangilar siyar da kayyakin mai guda biyu domin fitar da man fetur zuwa…

An Kama Wasu Fitattun Masu Garkuwa Da Mutane A Abuja

Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane bakwai a Abuja, inda…

Ana nema Ma’aikatan CBN ruwa a jallo bisa kwafar sa hannun Buhari

A jiya ne gwamnatin tarayya ta bayyana ma’aikatan babban bankin Najeriyada ake nema. Ana neman Odoh Ocheme da wasu mutane…

Hisbah Ta Kama Murja Kunya

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama fitacciyar ‘yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya bisa zargin aikata lalata. Aliyu Usman, shugaban…

‘Yan Sanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 5 ,tare da Kwato Makamai A Bauchi

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi tare da hadin gwiwar Ahmed Ali Kwara Hunters Squad sun yi nasarar kashe wasu mutane…

Yunwa Ta Kara Ta’azzara Karkashin Gwamnatin Tinubu,

Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, da ta isar da sakon jama’a…

Gobara ta tashi a ofishin ‘yan sandan Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa. Kwamishinan ‘yan sandan…

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kano Za Ta Dakatar Da Masu boye Kayayyaki

Hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta yi barazanar zage damtse kan…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings