X

Mazauna sun yi zanga-zanga aka yin garkuwa da mutane, tare da toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja

Al’ummar garin Gonin-Gora da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna da ke fama da rikici a ranar Alhamis din…

Ba Za Ku Iya Yaƙa Ta ba – Tinubu ya gargadi NLC

A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah-wadai da zanga-zangar da kungiyar…

Wasu Masu Garkuwa Da Mutane Sun Tuba A Taraba

Wasu masu garkuwa da mutane biyu, Gayya Alhaji Abdu (20) da Siyyo Alhaji Amadu (21) sun tuba kuma sun gabatar…

Ku Daina Zagin Kasarku – Shugaban Tsaron Nijeriya

Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Janar Christopher Musa a ranar Talata ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su daina…

Yan Majalisa Ba Za Su Iya Yanke Rabin Albashinsu Ba– Mataimakin Shugaban Majalisa

Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai, Benjamin Kalu, ya ce albashin ‘yan majalisar tarayya bai kai yadda ‘yan Najeriya ke zato ba,…

NLC Ta fara Zanga-zanga Akan Wahalhalun Rayuwa

Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta fara zanga-zangar adawa kan wahalhalun da ake fama da su a fadin kasar duk…

Yan sanda sun ceto fasinjoji 16 da aka yi garkuwa da su a Kogi

Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a jihar. Hakan na kunshe…

An kashe mutane da dama a harin da ka kai wani masallaci a Burkina Faso

Wani harin da aka kai a wani masallaci a gabashin Burkina Faso ya yi sanadin mutuwar musulmi da dama a…

Buhari ya mayar da Najeriya baya da shekara 50 – Fayose.

Wani tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da Najeriya baya da…

Matabayi baya ɓata episode 1

Shirin matabayi baya ɓata- shiri ne da yake amsa tambayoyin da suka shafi Addini tare da malam Tukur Buba https://youtu.be/DH0gihfhwXo?si=JxtZOxt6ZquAGzDU

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings