X

Zazzabin Lassa ya kashe mutane 19 a Taraba

Akalla mutane 19 ne suka mutu sakamakon zazzabin Lassa a cibiyar lafiya ta tarayya dake Jalingo a jihar Taraba. Mukaddashin…

An Kashe Wani Makiyayi, Shanu 50 A Harin Plateau

Wasu ‘yan bindiga a ranar Talata sun kashe wani makiyayi da shanu da tumaki 50 a unguwar Fanzo da ke…

Sojoji sun ceto mutane 15 da aka yi garkuwa da su a Zamfara

Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Hadarin Daji sun kashe wani dan bindiga tare da ceto mutane 15 da aka…

Takaitattun Labaru a Safiyar Yau Laraba 6/3/2024

Har yanzu Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ba ta ci gaba da aiyukan biza ga ‘yan Najeriya masu son zuwa kasar…

An kashe shugaban ‘yan ta’adda a Katsina

Sojojin Najeriya sun kashe wani fitaccen dan ta'adda mai suna Maikusa, wanda rahotanni suka ce shi ne na biyu a…

Labaran Safiyar Yau Talata 5/3/2024

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, a ranar Litinin din da ta gabata, ya shawarci Najeriya da ta tunkari gwamnatin kasar…

Daurawa sun yi sulhu da Gwamna Yusuf, ya dawo a matsayin kwamandan Hisbah

- Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da babban kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa…

Za Mu Rufe Jami’o’i Nan Da Kwana 7 – Shugaban SSANU

Mohammed Ibrahim, Shugaban Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya (SSANU), ya yi barazanar cewa kungiyar tare da kungiyoyin da ba na…

Takaitattun Labarai a safiyar yau Litinin 4/3/2024 – 23, Shaban 1445 AH

Rundunar ‘yan sanda ta kara tsaurara matakan tsaro a rumbun ajiyar kayayyakin abinci na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta…

Peseiro ya ajiye aiki sa a matsayin kocin Super Eagles

Kocin Portugal, Jose Peseiro, ya tabbatar da barinsa a matsayin kocin Super Eagles bayan kwantiraginsa ya kare a hukumance ranar…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings