X

Yaki A Gaza: Amurka ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta

A karon farko Amurka ta yada wani daftarin kudiri na Majalisar Dinkin Duniya da ke neman a tsagaita bude wuta…

Naira ta tashi zuwa N1,450/$ a kasuwar canji

A jiya Naira ta kara daraja zuwa N1,450 kan kowacce dala daga N1,580 a ranar Talata.Hakazalika, Naira a jiya ta…

Gobara ta kone shaguna 37 a Kano

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 37 a unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar…

Sojoji sun ceto mutane 16 da aka yi garkuwa da su a Kajuru, Kaduna

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta ceto mutane 16 da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a kauyen…

An tsinci gawar Hakimin Bauchi da aka yi Garkuwa dashi

An kashe hakimin kauyen Riruwai da ke gundumar Lame a masarautar Bauchi a karamar hukumar Toro a jihar Bauchi, Alhaji…

Gobara Ta Tashi Babban Kasuwar Sokoto

Wani sashe na babbar kasuwar Sokoto da ake sayar da babura ya kone kurmus. An gano cewa gobarar wacce ta…

Yan Bindiga Sun Sace Mutane ’87’ A Sabon Harin Kaduna

Akalla mutanen kauye 87 ne aka yi garkuwa da su a lokacin da ‘yan bindiga suka kai hari a wasu…

Yan Bindiga Sun Yi garkuwa da Mata 7 Tare Da Kashe Mutum Daya A Kaduna

Wasu ‘yan bindiga da ke kai hare-hare a kauyukan karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna sun kai hari a kauyen…

Najeriya ta bude iyakokin kasa da ta sama da Jamhuriyar Nijar

Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin bude iyakokin Najeriya ta kasa da ta sama da Jamhuriyar Nijar. Ya kuma…

Shehu Sani Ya Lissafo Matsalolin da Sana Abdul Ningi Zai Fuskanta

Sanata Shehu Sani ya magantu kan dakatar da Sanata Abdul Ningi da aka yi a Majalisar inda ya fadi abubuwan…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings