X

Farashin dizal ya ragu yayin da Dangote ke sayar da lita kan 1,225/lita

Farashin mai na Automotive Gas, wanda aka fi sani da dizal, ya ragu daga kimanin Naira 1,700/lita da aka sayar…

Mataimakin kwamishinan ‘yan sanda ya rataye kansa a Ogbomoso

Wani mataimakin kwamishinan ‘yan sanda na hukumar leken asiri da binciken manyan laifuka (FCIID), Gbolahan Olugbemi ya kashe kansa a…

Yan Bindiga Sun Dakatar Da Sallah, Sunyi Awon Gaba da Masu Ibada a Zamfara

A ranar Talata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani masallaci a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, inda…

FG, Kano, Kebbi, Kogi sun bada Tallafin Kudin Aikin Hajji

Yayin da wa’adin biyan kudin aikin hajjin shekarar 2024 ya cika da karfe 12 na safe a ranar Juma’a (yau),…

Rashin aikin yi ne ke kara ruruta wutar ‘yan fashi da garkuwa da mutane a Najeriya – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce rashin aikin yi ne ke kara ruruta wutar rikicin ‘yan fashi da…

Naira ta kara daraja zuwa N1,350/$ a kasuwar chanji

Naira a jiya ta kara daraja zuwa N1,350 kan kowace dala a kasuwan daya daga N1,430 a ranar Litinin. Hakazalika,…

Mahajjata Sun Nemi A dawo musu Da Kudadensu

Biyo bayan matakin da hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta dauka na Kara kudin aikin hajjin shekarar 2024 da naira…

Hukumar NSA ta tabbatar da tserewar babban jami’in Binance

Ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (ONSA) ya tabbatar da tserewar manajan yankin Binance na Afirka, Nadeem…

Yana da alaka da ‘yan bindiga: Wata Kungiya ta nemi a kama Gumi

Kungiyar farar hula mai suna Rising-Up for a United Nigeria (RUN) ta bukaci jami’an tsaro na farin kaya (DSS) da…

‘Yan Kasuwar Kano Sun Koka A Yayin Da Farashin Kankara Ya Karye

Farashin kankara a cikin babban birnin Kano ya yi ragu daga Naira 700 zuwa 150 sakamakon hazo da sanyin yanayi…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings