X

RANAR ZAZZABIN CIZON SAURO NA DUNIYA (Malaria)

Screenshot An fara bikin ranar yaki da cutar zazzabin cizon sauro a duniya a shekara ta 2007. An yi bikin…

Isra’ila ta godewa Amurka saboda amincewa da tallafin soji

Ministan harkokin wajen Isra'ila a ranar Laraba ya godewa majalisar dattijan Amurka saboda amincewa da dala biliyan 13 na taimakon…

Yan Bindiga Sun Mika Makamai Bayan Tattaunawa – Gwamnatin Plateau

Gwamnatin jihar Filato a ranar Litinin din da ta gabata ta ce wasu ‘yan bindiga da ke addabar al’umomin karamar…

Takaitattun Labarai A Safiyar Yau Litinin

Takaitattun Labarai A Safiyar Yau Litinin 22/4/2024 Milladiyya - 13/Shawl/1445 Bayan Hijira 1. Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shirin…

Yan Najeriya 2,583 aka kashe , an sace 2,164 a cikin watanni 3

Akalla mutane 2,583 ne aka kashe tare da yin garkuwa da 2,164 a rubu’in farkon wannan shekarar, kamar yadda wani…

Da gan-gan Tinubu ya nada ‘yan Arewa a manyan mukamai – Ribadu

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce da gan-gan shugaban kasa Bola Tinubu ya…

IGP ya janye dukkan ‘yan sandan da ke aiki da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello

Sifeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun ya janye dukkan jami’an ‘yan sandan da ke da alaka da tsohon…

Kotu ta dakatar da ‘dakatawar’ Ganduje

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dakatar da zargin dakatar da shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa,…

Jihar Borno Ta Amince Da Tallafin Naira Biliyan 1.3 Ga Daliban Jiyya 997

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ware naira biliyan 1.3 ga daliban ma’aikatan jinya da ungozoma 997 wadanda ‘yan…

Tinubu ya yabawa rukunin Dangote kan sabon farashin man dizal

SHUGABAN KASA, Bola Tinubu, ya yabawa hazakar kamfanin Dangote Oil and Gas Limited wajen rage farashin man fetur na Automotive…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings